Hausa language HymnsRight click lightblue area and 'save as..' to download the zip file.
For more information about the zip file, hover cursor over the lightblue area.
O=Organ, P=Piano, B=Band
For more information about the zip file, hover cursor over the lightblue area.
O=Organ, P=Piano, B=Band
First Line/Tune Name/Recordings | First Line/Tune Name/Recordings |
---|---|
A cikin daren nan da aka ba da shi, (Dolomite Chant) O P A cikin daren nan da aka ba da shi, (Quam Dilecta) O P B A cikin dukan halin da mu ke, da murna da wahala, (Wiltshire) O P B A cikin duniyan nan yanzu, (C.H. Gabriel) O B A cikin ikonka, ya Yesu Kristi, (Finlandia) O P B A cikin Yesu na sami rai, a cikinsa kaɗai, (J. McGranahan) O P A cikin zuciyata na ji muryar Mai Cetona, (Kingsfold) O P B A cikin zuciyata na ji muryar Mai Cetona, (Vox Dilecti) O P B A mulkinka, Ubangiji, (Laus Deo) O P B Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu, (Capetown) O P B Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi, (Monk) O P B Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi, (Royal Oak) O P B Aka haife shi a Baitalahmi, (E. E. Hasty) O P Akwai gidan zamana cikin birnin Allah, (No night There) P Akwai haske yanzu cikin zuciyata, (Gabriel) O P B Akwai sunan nan mai daɗi wanda ba mai kamarsa, (Precious Name) O P B |
Akwai ƙasa mai haske a can, (J.P. Webster) O P B Albarka tana kan mutum wanda bai ratse ba, (St. Anges (Dykes)) O P B Albarka tana kan mutum wanda bai ratse ba, (Evan) O B Albarkacin Allah 'na zuwa, (James McGranahan) O B Alhamdu ga Allah don Ɗansa, Yesu, (W. H. Doane) O P B Alherin ceto, ga shi nan, (Old 100th) O P B Alherin Ubangijina abin mamaki ne, (Amazing Grace) O P B Alherin Yesu, Ubangijina, (J. McGranahan) O P B Allah Maɗaukaki, Sarki madauwami, (Italian Hymn) O P B Allah ya yi alkawari zancen ceto, (P.P. Bliss) O P Allah yana kusa, shi Ubanmu ne, (St. Cyril) O B Allah. ya ba mu hasken rai domin mu haskaka, (Sawley) O P Allah. ya ba mu hasken rai domin mu haskaka, (Azmon) O P B Allahna, ka keƃe ni, tsarkake ni dominka, (Nottingham) O P B Almasihu yana nan!, (St. Albinus) O P Almasihu, hasken duniya, (Austria) O P B |
Almasihu, hasken duniya, (Nettleton) O P B Almasihu, pa babba, kai ne dutsen cetonmu, (Martyn) O B Almasihu, pa babba, kai ne dutsen cetonmu, (Hollingside) O P B An kafa birni dai, ba nan ya ke ba, (Happy Land) O P Ba da labarin mutuwar Yesu, (E.S. Ufford) O B Ba wani suna na ke so in ji, in riƙa ji, (St. Peter) O P B Babban mai magani 'na nan, (J.H. Stockton) O B Babban malami ne ya zo da dare, (G.C. Stebbins) O B Babu sauran wahala in Yesu ya zo, (I. D. Sankey) O B Babu sunan da ya fi sunan Yesunmu, (Moel Llys) O P B Bari nufin Mai Cetona ya bishe ni koyaushe, (St. Leonards) O P B Can cikin kabarin, Yesu Mai Ceto, (Christ Arose) O P B Can wani tudu bayan gari, ka yanka sadaka, (Green Hill) O B Cikin raina ga wahala, hutu na ke so, (Stephanos) O P B Cikin sunan Ubangiji, (Song 34) O P B Cikin Yesu Almasihu zan dogara, (Southgate) O P B |
Cikin zukatanmu duka, sai mu bincike yanzu, (Converse/Erie) O P B Cikin zukatanmu duka, sai mu bincike yanzu, (Blaenwern) O P B Da cuta da gajiya a jeji can na ke, (A.J. Gordon) O P Da duniyan nan da girmanta da yawan daɗin rai, (Home, sweet home) O P Da jininsa ya fansa, da ransa ne ya biya, (Greenland) O B Da suna wanda ba mai fi a dukan zamanai, (Dalehurst) O B Da suna wanda ba mai fi a dukan zamanai, (Belmont) O P B Da suna wanda ba mai fi a dukan zamanai, (J.A. Trench) O P Da tunawar ƙaunar Mai Ceto, (C.H. Gabriel) O P B Da yamman nan, ya Yesunmu, (He leadeth me) O P B Daa, mala’iku ke shaidar, (Regent Square) O P B Damuna ta faɗi, ana ta yin ruwa, (George A. Minor, 1880) O B Dogara ga sunan Yesu, (W. Kirkpatrick) O P B Don jibin nan, Mai Fansarmu, (Duke Street) O P B Duba dai Mai Fansarmu, (Man of Sorrows) O P B Duba taron nan mai girma, (Contemplation) O B |
Duba taron nan mai girma, (Converse/Erie) O P B Duba, Yesu yana zuwa, (Helmsley) O P B Duk nufina da zuciyata, ya Allah, tone su, (Abbey) O B Duk nufina da zuciyata, ya Allah, tone su, (Dalehurst) O B Dukan sarautar duniyan nan, (Truro) O P B Dukan sarautar duniyan nan, (Duke Street) O P B Duniyan nan ba gaskiya, duniya tana wucewa, (Samuel Ashmead) P Dā can, da Sama ta cika da yabo, (C.H. Marsh) O P B Dā ina zaune cikin duhuna, (J. McGranahan) O P B Dā, ban san labarin Yesu ba, (Calvary) O B Ekklesiyar Almasihu, jama'ar Masu Bi, (Aurelia) O P B Farkon zuwan Almasihu daga Sama ne ya zo, (Roll Call) O P B Ga dubu dayawa a duniyan nan, (P.P. Bliss) O B Ga labarin daren nan, (Rocking) O B Ga littafi a hannunka, Littafi Mai Tsarki ne, (Words of Life) O P B Ga masu bacewa, sai ku cece su, (Rescue) O P B |
Ga shaidar kawar a tsoro, ita ce giciye, (St. Stephens) O P B Ga taro can mai girma kuwa, har ba mai ƙirgawa, (St. Asaph) O B Ga taro can mai girma kuwa, har ba mai ƙirgawa, (St. Anne) O P B Ga Yesu Ubangijinmu, (Coronation) O P B Ga Yesu Ubangijinmu, (Diadem) O P B Ga Yesu Ubangijinmu, can yana mutuwa O P B Ga ƙofa nan, buɗaɗɗiya, (S.J. Vail) O P Gurasar rai, ciyad da ranmu yau, (St. Agnes (Langran)) O P B Gurasar rai, ciyad da ranmu yau, (St. Anges (Dykes)) O P B Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya, (Newman) O P B Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya, (Gerontius) O P B Halleluya! Halleluya! Halleluya!, (Victory (Alleluia's)) O B Hosanna ga Ɗan Dawuda! Mai albarka ne shi, (M. Teschner (arr J.S. Bach)) O P B Huro da Ruhunka, cika ni, Allahna, (Carlisle) O P B Huro da Ruhunka, cika ni, Allahna, (Trentham) O P B In ka karanta cikin Matta fa, (E.O.Excell) O B |
In san ka, Yesu, na ke so, (Maryton) O P B In za ka bi Mai Cetonmu, (Truro) O P B In za ka bi Mai Cetonmu, (Duke Street) O P B In za ka bi Mai Cetonmu, (Rimington) O P B In ƙyautar Allah ku ke so, (E.F. Rimbault) O P B Ina bautar zunubai, Yesu ne mai kawo ceto, (Robert Lowry) O P B Ina cikin yaƙi, magautana kuwa, (Eudoxia) O P B Ina cikin yaƙi, magautana kuwa, (Merrial) O B Ina da aiki nan, Allah zan ɗaukaka, (Rescue) O P B Ina gaskata da Yesu, Ubangijina, (Bullinger) O P B Ina misalan daraja da ban mamaki, (Westminster) O B Ina son Mai Ceto, Yesu, (J. McGranahan) O P Ina yabon sunan Yesu, shi ne Mai Cetona, (W.S. Hays) O P B Inda ya kai ni, zan tafi, (J.M. Black) O B Jama'a duk, ku zo mu yi yabo ga Allahnmu, (Graefenberg) O P B Jama'a duk, ku zo mu yi yabo ga Allahnmu, (Farnham) O P |
Jama’ar Ɗan Allah, ku taru ku yi murna, (Portuguese Hymn (Adeste Fideles))) O P B Jinin Yesu mai daraja yana zubowa, (M. Russell) O P Jinin Yesu ya ba da shi saboda laifinmu O P B Ka bi da ni, ya Ubangijina, (Sandon) O P B Ka bishe ni, ya Jehovah, (CWM Rhondda) O P B Ka haƙura, ya raina, haƙura, (Finlandia) O P B Ka zo da Ruhunka, ya Allah, bisanmu, (Carlisle) O P B Ka zo, Ka zo Immanuel, (Veni Emmanuel) O P B Kai ne mu ke tunawa, giciyenka da raɗaɗi, (St. Bees) O P B Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo, (Hursley) O P B Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo, (Abends) O P B Kamar ruwa ya kan sauko, (CWM Rhondda) O P B Ko kun zo gun Yesu domin gafara, (Washed in the Blood) O P B Ko zan tafi da hannu wofi, (G. Stebbins) O B Ku duba irin ƙaunan nan, ƙauna ta Allahnmu, (St. Stephens) O P B Ku duba irin ƙaunan nan, ƙauna ta Allahnmu, (Newington) O B |
Ku ji muryar annabci kuwa, da Allah ya faɗa, (Erin) O P B Ku ji muryar annabci kuwa, da Allah ya faɗa, (Brother James' Air) O P B Ku masu Ƙaunar Yesu fa, jama'ar Masu Bi, (St. Peter) O P B Ku mutanen Almasihu, (James Langran) O P Ku ta da zuciyarku, kada ta ƃaci kuwa, (Nearer Home) O P Ku yi ta wa'azi wurin mutane duk, (Comforter) O B Ku yi ƙarfin zuciya cikin Allahnmu, (P.P. Bliss) O B Ku zo, ku Masu Bi, mu tashi gaba ɗaya, (Marching to Zion) O P B Ku zo, mu tafi can, (B. B. McKinney) P Kun ji shela a ke yi, Halleluya!, (W.A. Ogden) O B Kurkusa ga giciyenka, kullum dai ka ja ni, (W. H. Doane) O P B Kusa da Yesu zan riƙa bi, (C.H. Morris) O B Labarin gafara da daɗin ji ya ke, (Need) O P B Lokacin da ka ke shan wahala fa, (Edwin O. Excell) O P B Maɗaukakin Sarki madauwami ne, (St. Denio) O P B Maganar Allahnmu fitila ce, (Bethany) O P |
Mai bayarwa ne Allahnmu, (Old 100th) O P B Mai Bin Ubanginmu, ka kama hanyarsa, (Llangloffan) O P B Mai Ceto nawa Yesu ne, (J.R. Sweney) O B Mai Ceto yana ƙaunata, (Dominus Regit Me) O P B Mai Cetonmu zai zo, misalin walƙiya, (Adoration (St. John's)) O P B Mai Cetonmu, kan giciyenka, (Boston (Hamburg)) O P B Mai Cetonmu, kan giciyenka, (Rockingham) O P B Mai fansarmu, da za ya hau ya bar mai taimako, (St. Cuthbert) O P B Mai kiwona shi Yesu ne, (S.J. Vail) O P Makiyaya da daddare sun tsare garkensu, (Winchester Old) O P B Makiyaya da daddare sun tsare garkensu, (Christmas) O B Maƃulƃula na ruwan rai, Kishi zai kashe ni, (St. Anne) O P B Me za mu ce da Yesu? Ɗan Ragon Allah ne, (Katherine A.M. Kelly) O P Mu bubbuɗe zukatanmu, (Golden Sheaves) O B Mu tashi tsaye, dukan ƴan yakin giciye, (Morning Light (Webb)) O P B Mu yi sujada ga Ubangiji, (Hanover) O P B |
Mu yi sujada ga Ubangiji, (Houghton) O P B Mu zo da murna dayawa, (Nativity) O P B Mu zo duk mutane, amintattu na Allah, (Portuguese Hymn (Adeste Fideles))) O P B Mu zo mu gai da Almasihu, Yesu Mai Cetonmu, (Winchester Old) O P B Mu zo mu gai da Almasihu, Yesu Mai Cetonmu, (Christmas) O B Mu ƙanƙananan yara ne, (Alstone) O P Mu ƴan yaƙin Yesu ne, gaba mu ke yi, (St. Gertrude) O P B Mun gode maka, Allahnmu, (Robert A. Schumann) O P B Mun gode maka, ya Uba, Allahnmu, (Rejoice and be glad) O P B Mun gode wa Allah da dukan zuciyarmu, (Nun Danket) O P B Mun kawo ƴaƴanmu, Yesu, (Tallis` Canon) O P B Muna roƙon Ubangiji Allah, (Pax Tecum) O P B Muna son wurin nan na darajar Allah, (Quam Dilecta) O P B Muna tafiya yau cikin hanyar Yesu, (Trust and Obey) O P B Muna zuwa wurin Yesu, Mai Ceto, (J. McGranahan) O B Muryar Makiyayi ce, (W.A. Ogden) O B |
Mutanen dā sun kawo amfanin gonarsu, (Holyrood) O B Na ji kiranka yanzu, ya Ubangijina, (L. Hartsough) O P B Na ji kiranka, ya Mai Cetona, (W. H. Doane) O P B Na sami ceto ta wurin Yesu, (D.B. Towner) O B Na ta da idona wurin Mai Cetona, (Olivet) O P B Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada, (Vienna) O P B Na zo gare ka, ya Allahna, (C.H. Morris) O B Ni Allahnka ne, Ubangijinka, (Eventide) O P B Ni mai laifi ƃatacce, (St. Oswald) O P B Ni na gaskata da Allah, (St. Denio) O P B Ni na gaskata da Allah, (Capetown) O P B Raina na ba da shi, na ba da jinina, (Baca) O B Ran da aikinmu ya ƙare cikin wannan duniya, (Roll Call) O P B Ran da na ga Mai Cetona, (Boston (Hamburg)) O P B Ran da na ga Mai Cetona, (Rockingham) O P B Ran da Ubangiji za ya dawo, (W.H. Doane) O B |
Rana ta Ubangiji ta sake zuwa yau, (Aurelia) O P B Ranan nan da ka bayar ta faɗi, (St. Clement) O P B Rayukan duk jama'a a gabanka su ke, (Alford) O B Ruhu na alheri, zo, ni da kaina ina so, (Toplady) O P B Ruhun iko, zo gare mu, (John R. Sweney) O P Sa'ad da uwaye sun kawo ƙanƙanana, (Salem) O P Sabuwar Urushalima amaryar Yesu ce, (Ewing) O B Sahihiyar ƙauna dai ta fi kwatanci, (Perfect Love) O P B Sai in ba ku labarin nan, zance mai ba da rai, (Words of Life) O P B Sai ku nemi shawara gun Yesu fa, (Promises) O P B Sai ku zo wurin Yesu, sai ku zo wurin Yesu, (Spiritual) O P Sai wata rana, in ji mutum, (P.P. Bliss) O P B Salama ta Allah kamar kogi ce, (Wye Valley (abr)) O P B Shi wanda zai daure da duk wahalai, (Monks Gate) O P B Shi Yesu ne Mai Nasara a bisa Maƙiyi, (I.D. Sankey) O B Suna mai daɗi Yesu ne a kunnen Masu Bi, (St. Peter) O P B |
Suna nan, su tumaki tasa'in, (I.D. Sankey) O B Sunan wani yaro fa, Daniel ke nan, (P.P. Bliss) O B Sunan Yesu shi ne mafi ɗaukaka, (J. McGranahan) O B Ta da ido, ka duba gonaki, (Harvest) O B Ta da kanku, ƙyamare, Halleluya!, (Easter Hymn) O P B Ta wurin ƙaunar Mai Ceto, sai lafiya, (Southgate) O P B Tafiyarmu a duniya ta kusa ƙarewa, (Rutherford) O P B Tashi, mu gai da Ubangijinmu, (Yorkshire) O P B Tashi, mu kama aiki, aikin Ubangiji, (L. Mason) O B Tun da farkon hasken safe, (W.O. Perkins) O P Tun farkon hasken safe, (Laudes Domini) O P B Uba na Sama, Allahnmu, ka dubi ƙasarmu, (Dublin) O P B Ubangiji Allah, ga mu nan gabanka, (Nicea) O P B Ubangiji Allahnmu, Gunka muka zo yanzu, (Evening Praise) O B Ubangiji ya ce, ku zo gare ni duk, (All to Christ) O P B Ubangiji Yesu, ina roƙonka, (Quietude) O P B |
Ubangiji, ka bishe ni, (All the Way) O P B Ubangiji, muna gaisuwa, (Austria) O P B Ubangiji, muna gaisuwa, (Nettleton) O P B Ubangijin girbi 'na kiranmu, (G.F. Root) O B Ubangijinmu ya raka ka, (W.G. Tomer) O B Ubangilinmu, Mai Ceto, (Tallis` Canon) O P B Wa ke da iko ya ceci duniya?, (G.C. Hugg) O P B Wa zai ceci duniya? Yesu ne, Yesu ne, (Jesus Saves) O P B Wanda ya ke neman ceto daga zunubi, (Battle Hymn) O P B Wanene a daki can, (B.R. Hanby) O P B Wannan labarin Yesu kullum in riƙa ji, (Evangel) O P B Wata rana za mu gan shi, (Vision (Davies)) O P Wata rana, wata sa'a, Yesu Kristi za ya zo, (I.D. Sankey) O B Y01 - Yesu, Ubangijina, (Toplady) O P B Y02 - Yesu yana son mutane, (George F. Root) O P B Y03 - Cikin raina daɗi na ke ji, (Roth/Unknown) O B |
Y04 - Ya biya dukan bashin laifina, (H.H. Booth) P Y06 - Kyautar Allah, ceto ne fa, (P.P. Bilhorn) O Y07 - Murna zan yi, murna zan yi, (The Glory Song) O P B Y08 - Wata rana za ya zo, (from `Songs of Triumph`) O Y09 - Yesu ya je Kalfari domina, (Emma Booth-Tucker) O P Y10 - Yesu, Yesu, ina son in bi ka, (Cushing) O P Y12 - Yesu, Yesu, Yesu, (Sweetest Name) O P B Y13 - Na ɓoye Maganarka, (E.O. Sellers) O Y14 - Kada ka ji tsoro ko ka yi fargaba, (Foundation) O P B Y15 - Mu za mu je shaida shi, (Here we go round) P Y17 - Mai jin addu’a yana nan, (I love Him better) P Y18 - Yesu ya kankare su, ya shafe zunubanmu, (Unknown) O Y19 - Domin Yesu shi Ɗan Allah ne, (Anonymous) O P Y20 - Na sami ƙaunar Allah wurin Yesu, (I've got the joy) P Y22 - Ni, na yi shiri, ni zan bi Yesu, (Assam) O B Y24 - Dā da wani yaro, sunansa Dawuda ne, (Only a boy) P |
Y26 - Marmarina in gami Yesu, (Traditional) O P B Y27 - Ya tafi, ya tafi, ya tafi, (Arr by R.R. Brown) O P Y28 - Tun Yesu ya zo wurina, (Gabriel) O P B Y29 - Ga fitilata, sai ta haskaka, (Traditional) B Y30 - Haske, haske cikin raina yau, (W.S. Weeden) O Y31 - Ku zo, zo, zo, zo, (W. S. Pitts) O P Y32 - Sunan Yesu ne mafifici, (L. Long) O Y33 - Zo gun Yesu, zo gun Yesu, (Frere Jacques) P Y34 - Ya kamata duk su ji, (Everybody ought to know) P Y35 - Maganar Allah hamma, (The Book of Books) P Y36 - Ni, ina son Yesu, (Traditional (Whitfield)) O B Y37 - Ya cece ni, ya cece ni, (H.E. Smith) O P B Y38 - Shi za mu ji domin mu bi, (Hingham) O B Y39 - Yana zuba, yana zuba, (W.G. Hunter) O Y40 - Shaida bishara ko’ina, (Charles H. Gabriel) B Y42 - Mu ne ƴanƴan Yesu, (J. L. Hall) O |
Y44 - Littafi Mai Tsarki, abincin rai ne shi, (The B-I-B-L-E) P Y45 - Ҡofa ɗaya, ita kaɗai, (Elsie Leslie) P Y46 - Zo gun Yesu, zo gun Yesu, (Unknown Composer) O P Ya Al'ummai, ku ɗaukaka, (Old 100th) O P B Ya Allah Uba, ga ni nan, (Du Meiner Seelen) O P B Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, (Westminster) O B Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, (Lancaster) O P B Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, (H.P. Main) O B Ya Allah, mai ƙauna, (Portuguese Hymn (Adeste Fideles))) O P B Ya Allah, miƙa hannunka, ka tsai da haukansu, (St. Magnus) O P B Ya Allah, miƙa hannunka, ka tsai da haukansu, (St. Fulbert) O P B Ya Allah, muka shuka iri a gonarmu, (Wir Pflugen) O P B Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu'ata, (Abridge) O P B Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu'ata, (Sawley) O P Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu'ata, (Azmon) O P B Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu'ata, (Richmond) O P B |
Ya Allahna, ƙarfafa ni, (Es Ist Kein Tag) O P Ya Allahnmu Madauwami, (Melita) O P B Ya Allahnmu na Bethel, kai mai jin addu'armu, (St. Anne) O P B Ya Allahnmu, ka karƃi baikonmu, (Sawley) O P Ya Allahnmu, ka karƃi baikonmu, (Azmon) O P B Ya Allahnmu, ka karƃi baikonmu, (Richmond) O P B Ya Almasihu, ga ni nan, (E.F. Rimbault) O P B Ya Almasihu, kai mai ɗaukar zunubai, (Olivet) O P B Ya Almasihu, mulkinka, (Truro) O P B Ya Almasihu, mulkinka, (Duke Street) O P B Ya Almasihu, mulkinka, (Rimington) O P B Ya Almasihu, sarkin tsarkakanka, (Sine Nomine) O P B Ya Hasken ƙauna, ƙaunar Allahna, (Sandon) O P B Ya ku mutanen duniya duk, (Coronation) O P B Ya ku mutanen duniya duk, (Diadem) O P B Ya ku zukatan mutane, (Galilee (Jude)) O P B |
Ya ku zukatan mutane, (Arthur S. Sullivan) O P Ya ku ƴanuwa, bar bin duniya, (W.F. Sherwin) O P Ya Maɗaukaki na Allah, (Regent Square) O P B Ya Mai Ceton duniya duka, (Contemplation) O B Ya Mai Ceton duniya duka, (Converse/Erie) O P B Ya mutanen ƙasan nan, Musulmi da ama, (James McGranahan) O B Ya Ruhun Allah, Ruhun rai, ka ji addu'armu, (Beatitudo) O P B Ya Ruhun Allah, Ruhun rai, ka ji addu'armu, (Winchester Old) O P B Ya Ruhun Allah, Ruhun rai, ka ji addu'armu, (Ortonville) O B Ya Ruhun Allah, zo yanzu, (Melita) O P B Ya tsarkaka na Allahnmu, (Beati) O P Ya Uba na cikin Sama, (Brocklesbury (Brocklesby)) O B Ya Uba na cikin Sama, (Evening Prayer) O B Ya Uba na cikin Sama, ina roƙonka, (Pass Me Not) O P B Ya Ubangiji Allahnmu, (Old 100th) O P B Ya Ubangiji Yesu, mun taru wurinka, (Aurelia) O P B |
Ya Ubangiji, Allahnmu, ka sa albarkarka, (Sawley) O P Ya Ubangiji, mallake ni, (Adelaide) O P B Ya Ubangiji, mun gode, (Austria) O P B Ya Ubangijinmu Yesu, Tsare mu da daren nan, (Brocklesbury (Brocklesby)) O B Ya Ubangijinmu Yesu, Tsare mu da daren nan, (Evening Prayer) O B Ya Ubangijinmu, A hannunka mu ke, (Combe Martin) O B Ya Ubangijinmu, dube mu duk, (National Anthem) O P B Ya Ubangijinmu, Kalmarka ta dauwama, (Gottes Sohn Ist Kommen) O P B Ya Ubangijinmu, muna yin addu'a, (Caswall (Bemerton)) O P B Ya Ubangijinmu, muna yin addu'a, (North Coates) O P B Ya Ubangijinmu, muna yin addu'a, (Gott Ein Vater) O B Ya Ubanmu na cikin Sama, (Llanthony) O B Ya Ubanmu, ka bishe mu, (Grafton) O P B Ya Ubanmu, sa albarka, (Pleading Saviour) O P B Ya Yesu Almasihu, na zo gare ka yau, (Aurelia) O P B Ya Yesu Mai Ceto, ka ba ni sabon rai, (W.H. Doane) O P |
Ya Yesu Mai Ceto, ka ba ni sabon rai, (James McGranahan) O P Ya Yesu Mai Cetona, ga ni nan a giciyenka, (William Gustavus Fischer) B Ya Yesu Ubangijina, (Woodworth) O P B Ya Yesu, ban da kai, ban iya kome ba, (Need) O P B Ya Yesu, ga ni gabanka, (Scott) O P B Ya Yesu, har ga mutuwa ka kai don cetonmu, (St. Magnus) O P B Ya Yesu, har ga mutuwa ka kai don cetonmu, (St. Fulbert) O P B Ya Yesu, kayan adona, (Solid Rock) O P B Ya Yesu, muna jiranka, (Du Meiner Seelen) O P B Ya Yesu, rijiyar kwanciyar rai, (Stella) O P Ya Yesu, Ruhunka kaɗai zai juye zuciyarmu, (William J. Kirkpatrick) O P Ya Yesu, Ubangijinmu, (Truro) O P B Ya Yesu, Ubangijinmu, (Duke Street) O P B Ya Yesu, Ubangijinmu, (Rimington) O P B Ya Yesu, Ubangijinmu, (Fill me now) O B Ya Yesunmu, mun taru wurinka, (Ellers) O P B |
Ya ƙanƙanuwar Baitalahmi, can ƙasar Yahuda, (St. Louis) O P B Ya ƙaunar Almasihu, Ban san iyaka ba, (Ira D. Sankey) O P Ya ƙaunar Almasihu, Ban san iyaka ba, (St. Christopher) O P B Yabi Yesu, ku bayinsa, (German Melody) O P B Yabo ga Allahnmu, shi ne mahaliccin kome !, (Lobe Den Herren) O P B Yanzu, ya Uba, muna tunawa, (Unde Et Memores) O P B Yara ƙanƙanana, ƙeta sai ku ƙi, (Glenfinlas) O P Yara, mu tashi da murna mai yawa, (Epiphany Hymn) O P B Yau an haifi Almasihu, Ɗan Maɗaukaki ya zo, (Mendelssohn) O P B Yaƙi 'na nan, yaƙi na Almasihu ne, (Leila N. Morris) P Yaƙi Yana nan gaba da Shaiɗan, (W.F. Sherwin) O P Yesu Kristi yana zuwa domin ya karƃe mu, (G.F. Root) O P Yesu Kristi yau ya tashi, (Easter Hymn) O P B Yesu mai alheri, Ɗan Madaukaki, (Eudoxia) O P B Yesu mai alheri, Ɗan Madaukaki, (Merrial) O B Yesu mai alheri, Ɗan Madaukaki, (North Coates) O P B |
Yesu Mai Ceto 'na kiran duk ƴan Ekklesiyarsa, (James McGranahan) O B Yesu Mai Ceto, ni ya ke so, (R. Harkness) O B Yesu Mai Ceto, zo wurinmu, (Assurance) O P B Yesu mai jin tausayi, ga ni nan a gabanka, (Toplady) O P B Yesu mai jinƙai, Ubangijinmu, (Eventide) O P B Yesu mu ke so don ya cece mu, (Showalter) O B Yesu mu ne naka, kai ka saye mu, (Armageddon) O P B Yesu ne Mai Ceton duniya, (Bilhorn) O P B Yesu ne ya ba mu suna, mu da mu ke binsa nan, (Roll Call) O P B Yesu ne ya yiwo gafara, (Sunshine) O P B Yesu ni ne naka, zan bi ka kuwa, (E.O.Excell) O B Yesu Rasul, mai alheri, (Quem Pastores Laudavere) O P B Yesu Ubangijinmu ne, (F. Belden) O B Yesu Ubangijinmu ne, (CWM Rhondda) O P B Yesu Ubangijinmu ne, shi ne Sarkinmu, (P.P. Bliss) O P Yesu Ubangijinmu yana gun Uba yanzu, (Tramp, Tramp) P |
Yesu Ubangijinmu, ga mu nan a gabanka, (Barmouth) P Yesu Ubangijinmu, ga mu nan a gabanka, (St. John) O B Yesu ya bar Samaniya, (In Memorium) O P Yesu ya cece ni, za ya taya ni, (Marchel Davis) O P Yesu ya fi anna bawa duka, (E.S. Lorenz) O B Yesu ya karƃe ni, (R. Lowry) O P Yesu ya sauko nan, Halleluya, (Madrid) O B Yesu ya zo da ƙaunarsa, (C.C. Gabriel) O P B Yesu yana bakin ƙofa, (St. Andrew) O P Yesu yana bakin ƙofa, (Galilee (Jude)) O P B Yesu yana bakin ƙofa, (Arthur S. Sullivan) O P Yesu Yana jin addu'a, (Converse/Erie) O P B Yesu Yana jin addu'a, (Blaenwern) O P B Yesu yana so ya zauna, (C.C. Williams) O P B Yesu yana zuwa, lalle yana zuwa, (Will L. Thompson) P Yesu yana ƙaunarmu, wannan na, (China) O P B |
Yesu Ɗan Allah ne, Mai Ceton duniya, (J. McGranahan) O B Yesu Ɗan Allah, yau ka zo!, (Antioch) O P B Yesu, Dutsen Cetona, bar in ƃuya wurinka, (Toplady) O P B Yesu, ina roƙonka, ina neman cetonka, (Lebbaeus) O B Yesu, ina roƙonka, ina neman cetonka, (Worship) O B Yesu, ja ni wurinka, wurinka sai daɗi, (W. H. Doane) O P B Yesu, kai ni wurinka, kar in ratse hanyarka, (F.M. Davis) O B Yesu, ko tunawa da kai abu mai daɗi ne, (St. Anges (Dykes)) O P B Yesu, maganar rai, lura da ni, (Sherwin) O P B Yesu, maganar rai, lura da ni, (All souls) O B Yesu, Mai Ceto, 'na kiranku yau, (G.C. Stebbins) O P B Yesu, na naɗa ka a cikin zuciyata, (Diademata) O P B Yesu, Ɗan Allah, Mai Ceto ne, shi za ya tsare ka, (W.S. Martin) O B Yesus ya zo daga Sama domin ya cece ni, (E.O. Excell) B Yi addu'a, ba fasawa, (Edna R. Worrell) O P Yi nufinka cikin nawa rai, (Adelaide) O P B |
Yinin nan ya wuce, dare yana bi, (Eudoxia) O P B Yinin nan ya wuce, dare yana bi, (Merrial) O B Zamanin da, Almasihu ya zo, (P. Bliss) O P B Zamanin dā, Almasihu Ɗan Allah, (C.H. Marsh) O P B Zaƃaƃƃe na Allah, shi, (Man of Sorrows) O P B Zo gare ni, masu kaya, (W.W. Bentley) O B Zo wurin giciyen Yesu, ku masu ƃacin rai, (W.H. Doane) O P Zo wurin Yesu, kada ku ƙi, (G.F. Root) O P Zo, jama'a, yabi Allah, (Regent Square) O P B Zo, kowane mai zunubi, ka nemi gafarac, (Minerva/Trust) O P B Zo, ku ji umarnin Yesu, (Spiritual) O P Zo, mu ba da shaida, duniya duk ta ji, (P.P. Bliss) O P Zo, mu kawo kukanmu, Yesu yana jiranmu, (Hendon) O P B Zo, mu yabi Allahnmu, (Monkland) O P B Zo, mu yabi ƙaunar Yesu, (Heaven) O B Zo, mutane, rera waƙa, (Unser Herrscher) O P B |
Zumuntar Masu Bi da daɗi kamar me!, (Dennis) O P B Ƙauna daga Allah ce, wannan na, (Charity) O P B Ƙaunar Allah, ba kamarta, (Hyfrydol) O P B Ƙaunar Allah, ba kamarta, (Beecher) O P B Ƴan duniya ba sa yarda da Ubangijinmu, (J. McGranahan) O P Ƴan tumaki ne mu a tsakiyar kerketai, (Franconia) O P B |
Updated on: 19th April, 2015 |